Shugabannin Afrika sun ce Goodluck Jonathan Gwarzon Dimokradiyya ne
Ya ce ya kamata duk wani Shugaban Kasa da ke Afrika ta Yamma da ma Afrika baki daya, to ya ...
Ya ce ya kamata duk wani Shugaban Kasa da ke Afrika ta Yamma da ma Afrika baki daya, to ya ...
Buhari ya bayyana haka ne a jawabin da yayi wa shugabannin kasashen yankin a taron ta a Abuja, Najeriya.
Najeriya da kasashen Yankin Afrika ta Yamma za su fara amfani da kudi na bai daya
Ya ce tawagar ta na karkashin tsohuwar shugabar kasar Liberiya, Elen Johnson Sirleaf.
Ta kuma nuna damuwa saboda yawaitar ayyukan fashi da ta’addanci a kasashen yankin Afrika ta Tsakiya.
An zabi Buhari ne a taron kungiyar da ya gudana a kasar Togo.
Asibitin za ta shahara ne wajen gudanar da binciken cutuka.
Kamfanin Dillancin Labarai dai ya ruwaito cewa an kashe masunta 31 a Tafkin Chadi, a ranakun 5 da 6 Ga ...
Zababben shugaban kasar Gambiya Adama Barrow zai cigaba da zama a kasar Senegal sai bayan an rantsar dashi. Za’a rantsar ...