KULLE TIWITA: Kotun ECOWAS ta hana Gwamnatin Najeriya kamawa, kullewa, ko hukunta duk wanda ya yi amfani da Tiwita
PREMIUM TIMES kuma ta buga labarin yadda wasu ƙungiyoyi biyar da 'yan jarida huɗu sun maka gwamnatin Buhari gaban Kotun ...
PREMIUM TIMES kuma ta buga labarin yadda wasu ƙungiyoyi biyar da 'yan jarida huɗu sun maka gwamnatin Buhari gaban Kotun ...
'Media Defence' ta shahara wajen bai wa 'yan jarida, 'yan ƙasa da kafafen yaɗa labarai masu zaman kan su kariya ...
Daga ciki kuwa har da Dokar Galihun Dattawa ta 2018, wadda ta halasta ba su kudaden sun a fansho bayan ...
Eli ya nemi kotu ta bi masa hakkin sa cewa kora da tsarewar da aka yi masa duk haramtattu ne.
Ya ce ya kamata duk wani Shugaban Kasa da ke Afrika ta Yamma da ma Afrika baki daya, to ya ...
Buhari ya bayyana haka ne a jawabin da yayi wa shugabannin kasashen yankin a taron ta a Abuja, Najeriya.
Najeriya da kasashen Yankin Afrika ta Yamma za su fara amfani da kudi na bai daya
Ya ce tawagar ta na karkashin tsohuwar shugabar kasar Liberiya, Elen Johnson Sirleaf.
Ta kuma nuna damuwa saboda yawaitar ayyukan fashi da ta’addanci a kasashen yankin Afrika ta Tsakiya.
An zabi Buhari ne a taron kungiyar da ya gudana a kasar Togo.