ECOWAS ta gina asibiti don kasashen kungiyar

0

Kungiyar hadin kan kasashen Afrika ta yamma ECOWAS ta gina asibiti domin bunkasa kiwon lafiyar kasashen Afrika ta yamma.

Asibitin da kungiyar ta gina zai fara aiki ne da ma’aikata 11 wanda aka tsamo daga kasashen wannan kungiya.

Asibitin zai shahara ne wajen gudanar da bincike don gano cutuka da wuri, yadda ake kamuwa da su da hanyoyin gujewa kamuwa da su.

Share.

game da Author