NEJA: An kusa sako daliban da aka yi garkuwa da su – Gwamnan Neja
Ya ce gwamnatin jihar Neja na korarin ganin an sako su tare da tuntubar Gwamnatin Tarayya kan duk wani taku ...
Ya ce gwamnatin jihar Neja na korarin ganin an sako su tare da tuntubar Gwamnatin Tarayya kan duk wani taku ...
Boko Haram sun dauki nauyin yin garkuwa da daliban sakandare na Makarantar Kimiyya ta garin Kankara a jihar Katsina.
An fara cike fom din a ranar 1 ga Satumba.
Bayan haka jami'an gwamnati sun bi dadalla-dalla irin abincin da ake dafawa yaran makaranta daga litini zuwa juma'a.
Ministar ta yi wannan karin haske ne a ranar Litinin, lokacin da ta ke bayani a taron Kwamitin Shugaban Kasa, ...
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Ben Gooong ya ce 'yan aji shida za su koma makaranta sati biyu kafin a fara jarabawar.
Jami'ar Jihar Zamfara dai ta na Talata Mafara ce, garin da ke kan titi daga Gusau zuwa Sokoto.
Sannan kuma ya kara da cewa dama ana fama da dimbin yaran da ke gararamba kan titi ba su zuwa ...