CORONAVIRUS: Mutane 80 sun kamu a Kano, yanzu 1932 suka kamu a Najeriya
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 206 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar ...
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 206 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar ...
Za kuma a rika amfani da na'uran gwada zafin jiki ga duk wanda zai shiga ma'aikata ko hukuma.
Kwanan nan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kwashi almajirai 1098, wadanda ta maida jihohin su.
Kungiyar ta ce likitoci na aiki ne a asibitin koyarwa na Jami’ar jihar Legas da asibitin Alimosho.
Duk da cewa cutar ya na raguwa a kasar Chana, Kasashen Turai yanzu sun zarce Chana.
Yawan shan magungun musamman wadanda ake sha ba tare da izinin likita ba.
Kasashen Denmark, Estonia, Lithuania, Netherlands da Najeriya duk sun bayyana an kamu da cutar daga kasar Italy a cikin kasashen ...
An bada lanbobbin wayar sallulan da za a iya kira da zaran an ga an kamu da cutar.
Zafin rana na haddasa cutar koda musamman ga matasa
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin lassa ta yi ajalin mutane 70 zuwa yanzu a ...