KWALARA A KADUNA: Mutum 1,665 sun kamu a Zaria, Kudan, da wasu kananan hukumomi 15 a jihar
Mohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
Mohammed-Baloni ta ce gwamnati na kokarin ganin ta dakile yaduwar cutar musamman a wuraren da cutar ta fi tsanani.
Rahotanni sun nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake gidajen mutane na daga cikin ababen dake kawo ...
Ya ce an karbo bashin ne a karkashin kulawar Bankin Raya Masana’antu (BoI) a karkashin Ma’aikatar Masana’antu, Cinkayya da Zuba ...
An kebe wannan rana a kowace shekara domin wayar da kan mutane game da cutar sannan da hanyoyin gujewa kamuwa ...
Ya ce gwamnati ta fara amfani da maganin 'ivermectin' a shekarun 1989 da 1997 a duk jihohin kasar nan domin ...
Abuja ce take bi wa jihar Legas a yawan wadanda suka kamu da cutar sai kuma jihar Kano.
Mata masu ciki sun koka kan yadda bullowar cutar Covid-19 ya hana su zuwa asibiti domin yin awon ciki da ...
Ya kara da cewa sun rufe likitocin sun hana su fita ne domin su nuna bacin ran rashin kulawar da ...
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 206 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar ...
Za kuma a rika amfani da na'uran gwada zafin jiki ga duk wanda zai shiga ma'aikata ko hukuma.