Tulin matsalolin da mu ke fuskata wajen yaki da cutar Coronavirus – Boss Mustapha
Mustapha ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke wa manema labarai bayanin ci gaban da suka samu a ...
Mustapha ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke wa manema labarai bayanin ci gaban da suka samu a ...
Shugaban Hukumar NAFDAC Mojisola Adeyeye ta sa Sanar da haka a tashar talabijin din TVC ranar a farkon wannan makon.
Tuni dai kasashe kamar su Tanzania, Comoros, Guinea-Bissau da Congo duk sun aika a kawo musu wannan magani.
Wannan doka dai ta takaita zirga-zirga da dare daga 8 na dare zuwa 6 na safe, ta shafi dukkan jihohin ...
Kwanan nan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kwashi almajirai 1098, wadanda ta maida jihohin su.
Mustapha ya yi wannan martani a ranar Juma'a a wurin taron ci gaba da yi wa just a karin haske ...
Kafin Buhari ya hau mulki cikin 2015, ya yi alkawarin zai gyara fannin harkokin lafiya fiye da yadda yake a ...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
An nada Kyari tun cikin 2015 bayan rantsar da Shugaba Buhari a kan mulki bayan nasarar zaben da ya yi ...
Don haka na tabbatar zai cika alkawurran da ya dauka, kuma ‘yan Najeriya ba za su yi da-na-sani ba a ...