Gwamnatin Buhari ta bada kwangiloli 878 daga 2015 zuwa 2021 -Boss Mustapha
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka, a wurin Taron Tsakiyar Shekara da Ma'aikatun Gwamnatin Tarayya ke yi
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka, a wurin Taron Tsakiyar Shekara da Ma'aikatun Gwamnatin Tarayya ke yi
Mustapha ya ce wadanda ƴan kasa kuwa idan suka dawo sai an killace su tukunna kafin a barsu su shiga ...
Sakataren gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha ya ce matafiyan sun ki yarda a killace su tukunna kafin su garzaya gidajen su
Mustapha ya ce ba ayi wa kalaman sa fassara masu kyau ba.
Ko kasashe kamar su Jamus da suka buɗe makarantun su a wasu yankunan, duk sun faɗa cin tashin hankali domin ...
Daga ranar 4 ga watan Mayu, aka ci gaba da walwala tun daga karfe 9 na safe zuwa karfe 8 ...
Gwamnatin tarayya ta kara mako daya bisa tsarin babi na biyu na sassauta dokar hana walwala a kasar nan.
Ya ce a wadannan kananan hukumomi za a saka dokoki da zai sa a tunkari wannan annoba ta hanyar tsananta ...
Ihekweazu ya fadi haka ne a taron 'yan jarida da kwamitin shugaban kasa kan dakile yaduwar cutar Korona ta yi ...
Mustapha ya yi wannan bayani a lokacin da ya ke wa manema labarai bayanin ci gaban da suka samu a ...