Za a yi Gasar Sarauniyar Kyau ta matan aure a Abuja
Wannan gasa wadda za a gudanar a karo na biyu, an fara gudanar da ita ce a cikin 2017.
Wannan gasa wadda za a gudanar a karo na biyu, an fara gudanar da ita ce a cikin 2017.
Odunade ya ce Wahab zai rika biyan Naira 6,000 duk wata domin kula da 'ya'yan.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Badamasi ya roki kotu da ta daga zaman shari'ar har sai Isyaku ya dawo daga Ummura.
A wannan lokacin duk sanda na ziyarce ta nakan bata kyautan Naira 1000 zuwa 2,000.
Sanadiyyar haka wannan yarinya ta samu juna biyu, wato tana dauke da cikin Uban na ta.
Hukuncin musulmi ya auri wadda ba musulma ba kuma su rayu ba laifi bane.
Alkali Akin Akinniyi ya yanken hukuncin cewa kotu za ta ci gaba da shari'ar ranar 26 ga watan Afrilu.
Wasu mazajen suna da barnata kudi.
" Aure ibada ne kuma zaman hakuri a aure ne kawai hanyar samun albarka a cikin sa."