Mama Taraba ta koma PDP
Tsohowar ministan harkokin mata Aisha Alhassan, ta bayyana cewa ta kammala shiri tsaf domin koma wa jam'iyyar PDP.
Tsohowar ministan harkokin mata Aisha Alhassan, ta bayyana cewa ta kammala shiri tsaf domin koma wa jam'iyyar PDP.
Mama Taraba ta yi wa ofishin APC karkaf, ta kwashe kayan ciki tas, har da ledan kasa
Aisha ta yi murabus daga kujeran minista, ta ce APC bata yi mata adalci ba
Ita dai Aisha fuska biyu take yi, yau tana APC gobe ta na wani wurin dabam.
Ta yi kira ga daukacin masoyan ta na jihar Taraba, musamman ma mata da su yi watsi da surutan da ...
Bayan haka kuma Aisha ta shaida musu cewa zata sake fitowa takarar gwamnan jihar Taraba a 2019.
Shugaban jam'yyar APC, Odige Oyegun da kan sa ya jagoranci zaman tattaunawar jin ba'asin Mama Taraba.
Wasu da dama daga cikin magoya bayan Buhari da gwamnoni sun yi kira ga ministan da ta ajiye aikin ta ...
Bayan haka ana gano cewa wadannan ayyuka da tace za ata je dubawa basu.
Ta ce Allah ne ya bata minister kuma idan ma an kore ta lokacinta ne yayi.