Ina tare da Obasanjo, Buhari ya hakura hakanan, Inji Shehu Sani
Shugaba Buhari ya nisanta kansa daga ‘yan siyasar bita zaizai
Shugaba Buhari ya nisanta kansa daga ‘yan siyasar bita zaizai
An rika cewa a zabi APC, don kada masu adawa a majalisa su yi fifikon da za su hana shugaban ...
" muna gode masa da samun lokaci da yayi wajen rubuta wannan doguwar wasika."
Ko maganar yaki da cin hanci da rashawan da ake magana, kawai mutane sun gano ashe duk siyasa ce.
Idan ba a manta ba, Mbaka na daga cikin na gaba-gaba da suka yaki Jonathan a 2015
Yayi ikirarin doke Buhari idan yayi takara da shi a 2019.
“Kungiyar mu ta na da rassa a dukkan fadin jihohin mu 36, da kuma wasu kasashe a duniya.
Baya ga shirin N-POWER, wani bangare da ake kashe kudaden tallafin kuma su ne ta hanya ciyar da dalibai 'yan ...
PT: Kana ganin za ku iya cin zabe a 2019 kuwa?
Sun yi minti 25 suna tattaunawa.