Kwamishinan 'yan sandan Kaduna Mohammed Ajile bai ce komai ba game da harin ko da PREMIUM TIMES ta nemi ya...
Read moreAtoni-janar Kuma kwamishinan Shari'a na jihar Wale Fapounda ya Sanar da haka wa manema labarai a garin Ado-Ekiti.
Read moreAlkalin Adeyeye ya ce Akintewe zai yi zaman gidan kaso ba tare da beli ba na tsawon shekaru 5.
Read moreIdan kudin shiga jirgin yayi tsada, yaya talaka zai yi da rayuwar sa, a wannan yanayi da 'yan ta'adda, mahara...
Read moreEnenche ya ce rundunar ta yi nasarar ragargaza wadannan maharan ne bayan samun bayanan sirri na ayyukan su.
Read moreSauran abokan ma'aikacin suka taru akan wannan mutum suka rika sharara masa mari suna naushin shi.
Read moreAn samu wani rikodin da aka yi a asirce dan majalisa Mashi na ragargazar shugaba Muhammadu Buhari, da jam'iyyar APC.
Read moreZa a ci gaba da Shari'a ranar 12 ga watan Agusta.
Read moreJihohin da ake kira jihohin Yarabawa, sun kunshi Ekiti, Lagos, Ondo, Oyo, Osun da kuma Ogun.
Read moreAlkalin kotun Peter Kekemeke ya bada belin Abdulkadir akan naira miliyan biyar tare da shaidu biyu.
Read more