CORONAVIRUS: Dan Najeriya mai buga kwallo a Juventus ya kamu
Akalla mutum sama da 400 aka bada rahoton sun kamu da Coronavirus a Italy. Kuma ita ce kasar Turai kakaf,...
Akalla mutum sama da 400 aka bada rahoton sun kamu da Coronavirus a Italy. Kuma ita ce kasar Turai kakaf,...
Wannan cuta dai ta kashe dubban mutane a duniya, musamman a Chana, inda a can ne fara bulla.
Ta baya-bayan nan da aka samu bullar ctar a cikin ta, ita ce Najeriya, wadda aka samu wani dan kasar...
A ganin wasu da an kawar da almajirai, ko kuma dai kai-tsaye na ce mabarata a kan titi, to shikenan...
Tun dai a kasar Italy aka tabbatar da cewa sama da mutum 400 suka kamu.
Zai yi wuya Chelsea ta rama kwallaye 3 da Beryern ta zabga musu. Amma dai baa bin mamaki ba ne...
Za a koya musu wadannan sana’o’i sannan sai a sallame su kowa a hada shi da iyayen sa.
Umar ya ce shi da wasu sun sha kai kukan su ga NEMA, amma aka yi biris da su.
Hakan kenan ya na nuna kamfanin na sa ne.
Khalil ya ce akwai matakai da ya kamata gwamnati ta dauka kafin ta hana barace-barace a kan titi.