DUKAN KABARIN KISHIYA: Hukumar AMCON ta kwace gida da kamfanin Buba Galadima
Ya yi Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa, jam’iyyar da Buhari ya tsaya takarar a karkashin ta a zaben 2011.
Ya yi Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa, jam’iyyar da Buhari ya tsaya takarar a karkashin ta a zaben 2011.
Kuma kotu ta amince cewa ta haramta binciken a kan ikirarin ta na rashin adalcin jin ta bangaren wanda ake...
Sannan kuma PDP ta kara yin barazanar komawa kotu neman a sake shari’ar zabukan gwamnonin Katsina, Kaduna, Osun da na...
Mai Shari’a ya ce Oliseh ya san cewa kudin gwamnati ne aka gabza aka ba shi, kuma ya kamata ya...
An dai rika ragargazar sa a ciki da wajen majalisa, ana cewa wannan gurguwar shawara ce kuma mai hadarin gaske.
Metuh dai yace a matsayin sa jami’an yada labarai, an ba shi kudaden don ya yi ayyukan musamman da su,...
Shi Babangida ya fito karara ya ce a kudun ma a bai wa kabilar Igbo. Amma shi kuma El-Rufai bai...
Daga kamfanin Malabu ne aka karkatar da dala sama da 500 zuwa wasu asusun kamfanonin Aliyu Abubakar.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll, ya nemi mabarata su rabu da sauran jama'a, su maida hankali wajen yin barace-baracen su...
Buhari ya yi wannan bayani ne a cikin kalaman alhini ga al'ummar garin Garkida, inda Boko Haram suka kai hari...