• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RA’AYIN PREMIUM TIMES: Gagarimar Matsalar Tsadar Rayuwa A Afirka Ta Yamma

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 21, 2023
in Ra'ayi
0
RA’AYIN PREMIUM TIMES: Gagarimar Matsalar Tsadar Rayuwa A Afirka Ta Yamma

Annobar cutar korona ta yi mummunan tasiri ga tattalin arziki a duniya, ta yadda kuma ta riƙa yi wa mutane kisan-kiyashi a daidai lokacin da ake ta gaganiyar yadda za a daƙile annobar.

Sai dai kuma an ɗauki shekaru bayan ɓarkewar cutar, inda a yanzu a duniya ake addu’ar kada Allah maimaita afkuwar wannan annoba, wadda ake ganin ba a taɓa yin mai irin munin ta ba, to sai kuma tattalin arzikin ƙasashe a faɗin duniya ke ƙara fuskantar gagarimar matsalar taɓarɓarewa.

Tsayawa cak da masana’antu su ka yi a duniya, suka daina sarrafa kayan buƙatu na dole da na tafiyar da rayuwar yau da kullum a lokacin korona, ya ƙara azalzala matsalolin da su ne dai su ka riƙa bibiyar ƙasashen duniya har aka shiga mawuyacin halin da ake ciki a yanzu na tsadar Rayuwa.

Abin mamaki, nahiyar Afirka ba ta tagayyara da cutar korona kamar sauran nahiyoyin duniya ba, kamar yadda wasu suka riƙa yin kintacen cewa cutar za ta fi illata Afrika da farko.

To sai dai kuma a halin yanzu bayan wucewar cutar korona, yankin Afrika ne ya fi sauran nahiyoyi afkawa cikin matsanancin raɗaɗin tsadar rayuwa.

Farashin kayan abinci da kayan masarufi ya yi tashin da bai taɓa yi a baya ba, a ƙasashen Afrika masu ɗan karsashin tattalin arziki, irin su Sanagal, Sudan, Kenya, Afrika ta Kudu, Ghana da Najeriya.

Rashin aikin yi ga matasa a yankin ya haifar da ƙarancin samun sukunin yin hada-hadar kuɗaɗe ga matasa.

Ƙarin wata gagarimar matsala a yankin ita ce matsalar rashin tsaro wadda ta ke tilasta mutanen karkara yin hijira zuwa cikin birane. Kuma har yanzu an kasa daƙile wannan babbar matsala a Afrika ta Yamma.

A Najeriya matsalar da zama goma da ashirin. Ga dai matsalar rashin aiki, wadda ke tafiya kafaɗa da kafaɗa da tsadar rayuwa da tsadar kayan abinci da na masarufi.

A gefe ɗaya kuma kamfanonin ƙasashen waje sai ƙara nesa-nesa da Najeriya suke yi, su na fargabar zuba jari. Waɗanda kuwa suka rigaya sun ginu a cikin ƙasar, sun shiga tunanin ko dai su rage ma’aikata, ko kuma su rufe masana’antun kwata-kwata.

To ko da daɗi ko ba daɗi dai, nauyin samar da mafiya ya rataya ne a wuyan gwamnati. Ƙasashe irin su Brazil, Chile, Gungun Yankin Turai, Hungary, New Zealand, Norway, Peru, Poland, Birtaniya, Amurka da Koriya ta Kudu duk mun ga yadda Manyan Bankunan su su ka ƙara kuɗin ruwa, domin taushe barazanar ƙarin farashin kayayyaki.

Amma a daidai wannan lokacin, shi kuwa Babban Bankin Najeriya (CBN), sai ma ya karya ƙa’idojin da ya gindaya wa kan sa da kan sa, ya riƙa buga buga kuɗi domin biya wa Gwamnati buƙatar yawan ciwo wa ƙasa bashi.

Tabbas yawan basussukan da aka riƙa ciwowa ba tare da ana amfani da kuɗaɗen wajen yin abin da zai kawo wa ƙasa riba ba, shi ne ya ƙara dulmiyar da ƙasar nan cikin ƙuncin raɗaɗin tsadar rayuwa, saboda durƙushewar tattalin arziki.

Dalili kenan farkon abin da Gwamnatin Tinubu ta fara yi, shi ne ƙoƙarin ɗora wa doki sirdi, domin yin sukuwar zaburas da tattalin arziki.

Sai dai abin takaici, maimakon a ɗora sirdin a kan ɗanfilinge, danda ko akawal, sai aka ɗaura sirdin a gadon bayan makahon doki.

Hakan ya sa maimakon a samu sauƙi, sai ma aka ƙara danƙara wa talakawa da marasa galihu raɗaɗin tsadar rayuwa, ta hanyar ƙara farashin fetur, faɗuwar darajar Naira, dama kuma su na fama da masifar fitinrinun matsalar tsaro, musamman a yankunan karkara.

Irin kallon-kurar-Ƙosau ɗin da Buhari ya yi wa matsalar Najeriya, ta sa ya shafe shekaru takwas ya na gaganiya, amma bai iya magance komai ba.

Don haka kada ita ma Gwamnatin Tinubu ta ce za ta tura talakawa su shiga kogo su kamo mata maciji ba tare da cin maganin dafin maciji ba. Saboda ita ma Gwamnatin, ba maganin kawar da dafin macijin gare ta ba.

Tags: AbujaAfrikaannobaHausaLabaraiNajeriyaNewsTalauciTsadar rayuwaYamma
Previous Post

Masu harkallar filaye a Abuja, zubar da shara ko ina, gine-gine barkatai, duk sun tashi aiki – Wike

Next Post

Gwamna Sani ya rage kudin manyan makarantun jihar Kaduna, ya ce ‘ ya yi haka ne don ‘ya’yan talakawa’

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
KADUNA: Za a fara cin kwalan ƴan kwangilan da suka karɓi kuɗin aiki suka waske, ba su yi aiki ba

Gwamna Sani ya rage kudin manyan makarantun jihar Kaduna, ya ce ' ya yi haka ne don 'ya'yan talakawa'

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022
  • KURUNKUS: Kwamitin Amintattun jam’iyyar NNPP sun kori Kwankwaso daga Jam’iyyar Kwatakwata
  • Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano Naira biliyan 30 saboda rusa ginegine ba bisa ka’ida ba
  • Yadda gaggan ‘Yan bindiga da suka addabi Arewa su ka yi taron sulhu da tawagar gwamnatin Tarayya a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.