“RAYUKAN ‘YAN AREWA BA SHI DA WATA DARAJA A GWAMNATIN BUHARI”: Buhari ya yi wa Daily Trust martani kan zazzafan ra’ayin da ta buga kan sakacin matsalar tsaro
Har ila yau, jaridar ta bada misali cike da damuwa ganin yadda Buhari ke yin ko-in-kula wajen kai ziyarar ƙarfafa ...