• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

JUYIN MULKIN NIJAR: Magoya bayan Bazoum sun afka wa Ofishin Jakadancin Faransa, shi kuma Bazoum ya gana da Shugaban Chadi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 31, 2023
in Rahotanni
0
JUYIN MULKIN NIJAR: Magoya bayan Bazoum sun afka wa Ofishin Jakadancin Faransa, shi kuma Bazoum ya gana da Shugaban Chadi

Gungun magoya bayan hambararren Shugaban Kasar Nijar, Mohammed Bazoum, sun kai farmaki Ofishin Jakadancin Faransa da ke Birnin Yamai, a Jamhuriyar Nijar.

Sun rika daga tutar kasar Rasha, yayin da su ke la’antar kasar Faransa.

Ganau ba jiyau ba ya tabbatar da cewa kafin jami’an tsaro su tarwatsa masu zanga-zangar, har sun banka wa kofar shiga ginin ofishin wuta.

Kasashe da dama rainon Faransa da dama sun fara nuna bijirewa ga tsohuwar kasar da ta yi masu mulkin mallaka, wato Faransa, wasu na yanke huldar jakadanci da kasar, wasu kuma har ta kai su ga korar jakadun Faransa daga kasar su.

Juyin mulkin sojoji a Jamhuriyar Nijar dai ya hadu fushin wasu ‘yan Nijar masu goyon bayan Bazoum, wadanda suka fito kan titi su na la’antar Faransa, su na jinjina ga kasar Rasha, tare da daga tutar Rashawa.

Kada a manta, Dakarun Sojojin Hayar Rasha, wato Wagner, su na da sansani a Mali da Burkina Faso.

Shi ma dai Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya ce ba za ta lamunci a ci gaba da kai wa ‘yan asalin Faransa hari ba. Sannan kuma ta dakatar da bayar da dukkan wani agaji ga Jamhuriyar Nijar.

Faransa dai na da sojoji 1,500 a Jamhuriyar Nijar.

Shi kuma Shugaban Chadi Janar Mahamat Deby, ya tabbatar da cewa a ranar Lahadi ya je Nijar, kuma gana da hambararren shugaban kasa, Mohammed Bazoum, shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdourahamane Tchiani, da kuma Tsohon Shugaban Kasa Mahamadou Issoufou.

An yi gargadi a saki Bazoum ko jiki ya yi tsami, EU ta jingine tallafi ga Jamhuriyar Nijar.

Majalisar Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya, ta gargadi Sojojin Juyin Mulkin Nijar cewa su gaggauta sakin Shugaban Kasar, Mohammed Bazoum, wanda su ka hambarar.

Majalisar ta ce akwai bukatar a tabbatar da tsaron lafiyar sa, ran sa da na iyalan sa da mambobin gwamnatin sa duka.

Tun da farko sai da Shugaban Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Gutteres ya fitar da wannan kakkausan gargadi ga sabbin mahukuntan sojojin Nijar, wadanda a yanzu su ke rike da mulkin kasar.
Ita ma Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa ta jingine bayar da duk wani taimako, talllafi, agaji ko gudummawar da ta ke bai wa Jamhuriyar Nijar.

Yayin da ake ci gaba da kallon-hadarin-kaji tsakanin ECOWAS da Sojojin Juyin Mulkin Jamhuriyar Nijar, ita ma Kungiyar Hadin Kan Afrika, AU, ta Kungiyar AU ta bai wa sojojin Nijar wa’adin kwana 15 su sauka, su kuma sojojin sun dunguri hancin ECOWAS.

AU ta gargardi sojojin da suka yi juyin mulkin cewa su tattara komatsan su cikin kwanaki 15 su koma barikin soja, su maida mulki a hannun farar hula.

A taron da Majalisar AU ta yi, mambobin kungiyar sun nuna matukar damuwar su dangane da juyin mulkin da aka yi a Jmahuriyar Nijar, wanda su ka ce ya kawo wa dimokradiyya koma baya, ya gurgunta tsaron kasar, kuma ya kawar da Nijar daga turbar wanzuwar kwaciyar hankali da ma Nahiyar Afrika baki daya.

AU ta kara tabbatar da cewa ba za ta taba amincvewa da mulkin soja a cikin Nahiyar ba, kuma ta nemi a gaggauta sakin shugaban da suka hambarar, Mohammed Bazoum.

Haka kuma AU ta hori sojojin Juyin Mulki su mutunta ‘yancin jama’a, lafiyar Bazoum da kuma mutuncin sa.

Mun Fi Karfin ECOWAS Ta Zare Mana Idanu – Sojojin Nijar

A ranar Asabar kuma Sojojin Juyin Mulkin Nijar su ka gargadi ECOWAS cewa ba za su yi sassaauci ga duk wani yunkurin yin amfani da karfin soja a kan sabuwar gwamnatin ta su ba.

Sun ce sun fahimci take-taken ECOWAS shi ne yin amfani da karfin soja a kan Nijar, ta hanyar hada kai da AU, har da kasashen da ba ECOWAS ba. Haka Amadou Abdramane ya bayyana.

Tags: AbujaBazoumHausaLabaraiNajeriyaNewsNigerNijarTinubu
Previous Post

Majalisar Tarayya ta umarci NNPCL ta soke cefanar da gidajen mai 550 na NNPCL ga Kamfanin OVH

Next Post

BABBAN RASHI A KOTUN KOLI: Chima Nweze, alkalin da ya jagoranci kwace takarar Machina aka bai wa bAhmad Lawan, ya rasu 

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tinubu ya aika da sunan wanda ya musanya El-Rufai da shi da sunayen wasu mutum uku majalisa don zama ministoci
  • RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci
  • Fasinjoji 40 sun nitse cikin ruwa, bayan kifewar jirgin su a Kogin Yauri
  • DALLA-DALLA: Yadda aka cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadago
  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.