WATANNI SHIDA BAYAN JUYIN MULKIN NIJAR: An saki ɗan Bazoum da matar sa
Gidan Talbijin na Aljazeera ya ruwaito cewa an saki Salem Bazoum bisa wasu sharuɗɗa da Kotun Sojoji ta gindaya.
Gidan Talbijin na Aljazeera ya ruwaito cewa an saki Salem Bazoum bisa wasu sharuɗɗa da Kotun Sojoji ta gindaya.
Shugaban Hukumar ECOWAS, Omar Touray ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, a wurin taron da ake kan yi na ...
Tunanin sake kafa kwamitin ya zo ne kwanaki uku bayan Kotun ECOWAS ta yi biris da roƙon da Nijar ta ...
Ran ECOWAS ya ɓaci matuƙa ganin yadda mahukuntan sojan Nijar ba su yi wa tawagar Abdulsalam Abubakar kyakkyawar tarba ba.
Shugaban ƙasar Nijar da sojoji suka hamɓare, a karon farko ya yi magana daga inda ya ke a tsare.
Ya bayyana haka a ranar Juma'a, yayin da ya ke wa jami'an diflomasiyyar ƙasashe masu ofishin jakadanci jawabi a Abuja.
Shi kuma Shugaban Chadi Janar Mahamat Deby, ya tabbatar da cewa a ranar Lahadi ya je Nijar, kuma gana da ...
Kwanaki 7 kacal bayan nada shi shugaban kasa sar Nijar Mohammed Bazoum ya nada sabbin ministocin sa 34.