SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
Da ya koma kan alƙawurran da ya yi a farkon mulkin sa, Tinubu wanda a yau ya cika watanni huɗu ...
Da ya koma kan alƙawurran da ya yi a farkon mulkin sa, Tinubu wanda a yau ya cika watanni huɗu ...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana shirin gaggawa na yin ƙarin albashin wucin-gadi na watanni shida a jere ga masu ƙaramin ...
Na ce ɗaukar tsauraran matakai ya zama wajibi domin ɗora ƙasar mu kan tafarkin walwala da bunƙasar tattalin arziki.
Ta yanke hukuncin a ranar Asabar, inda ta ce a gaggauta ba su takardun kada a wuce ranar Litinin da ...
A shekarar 2021 an tara kuɗaɗen shiga naira 6.4. To dalilin yin amfani da tsarin TaxPro-Max wurin karɓar haraji.
Kungiyar ta ce gwamnatin tarayya da na jihohi sun yi biris da su sannan kuma har yanzu basu cika alƙawuran ...
Ko ma an damƙa takardun, babu abin da za su tainana masa, sai kawai don ya na ɗan adawa ne, ...
A ranar Juma'a da ta gabata ce wa'adin kwanaki 21 ɗin da NLC ta bayar cewa ko a biya masu ...
Zan iya bugun ƙirji da cewa mu na kan dangarama mai tabbatar da cewa tabbas Nijeriya ƙasaitacciyar ƙasa ce a ...
Da ya ke yin tir da 'yan bindigar, Tinubu ya ce babu wani dalilin da zai sa a kwashe ɗalibai ...