FARAUTAR BOKO HARAM: Yadda Sojojin Jamhuriyar Nijar su ka afka wa mutanen ƙauyen Buhari da kisa bisa kuskure a Jihar Yobe
Ƙauyen Buhari dai wani gari ne da ke da tazarar kilomita 20 daga Kananmma, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Yunusari ta Jihar ...
Ƙauyen Buhari dai wani gari ne da ke da tazarar kilomita 20 daga Kananmma, hedikwatar Ƙaramar Hukumar Yunusari ta Jihar ...
Kwanaki 7 kacal bayan nada shi shugaban kasa sar Nijar Mohammed Bazoum ya nada sabbin ministocin sa 34.
Tun bayan bayyana sakamakon zabe dai wanda ya sha kaye, Mahamed Ousmane y ace bai amince da sakamakon zaben ba, ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana fa’idar da ya ce ke tattare da gina titin jirgin kasa daga Kano zuwa Maradi ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai kan wadanda su ka kashe mutane 70 a garin Zaroumdareye, kan iyakar Nijar da ...
wani tantirin dan ta-kife a Jamhuriyar Nijar ya shafe shekaru goma cur ya na karkatar da makudan kudaden Jamhuriyar Nijar, ...
Baya ga kyawawan halinta, da dabiu masu kyau da ta ke da shi, tana da hazakar gaske.
Kasashen Afrika ta Kudu, Algeriya da Kamaru ne su ka fi sauran masu fama da cutar a kasashe.
Za a koya musu wadannan sana’o’i sannan sai a sallame su kowa a hada shi da iyayen sa.
Kasashen da ke makautaka da Najeriya sun hada da Jamhuriyar Nijar, Kamaru, Chadi, Benin.