• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

AMBALIYA ZAI CINYE JIGAWA: Ya Zama Dole Duk Inda Gwamna Badaru Yake ya Dawo Gida, Daga Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
September 19, 2022
in Ra'ayi
0
Gombe Flood

Gombe Flood

Mai Girma Gwamna, a yau jihar Jigawa tana fuskantar masifa ta ambaliyar ruwa wanda ba taba fuskanta ba a wannan shekaru.

Mai Girma Gwamna, a yau Jigawa ta Arewa Maso Gabas da Jigawa ta Arewa maso Yamma, yankin da ka fito ambaliya ta raba su da babban birnin Jaha Dutse.

A yau mutumin Hadejia bashi da hanyar zuwa K/Hausa, Guri, Gujungu ko Katagun.

Mai Girma Gwamna, bisa girmamawa ina tunasar da kai cewa, mutanen Jigawa sun zabe ka ne bisa amanar zaka kare musu rayukan su da dukiyoyin su.

Maigirma Gwamna ka tuna ka dau wannan alkawari, har kayi rantsuwa da Alkura’ani mai girma.

Duk da mun san cewa kujerar gwamna na nan, kuma ni na yaba da kokarin makaddashin gwamna a kokarin sa na kawo wa alummah, musamman wanda wannan masifa ta sama ta shafa tare da sauran hukumomi.

Mai Girma gwamna duk da haka babu lokacin da ya dace ka sakawa talakawan ka, ta hanyar nuna musu kauna da tausayi a yanayin da suka sami kansu da ya wuce wannan lokaci.

Mai Girma Gwamna babu wani abu da ya kai muhimmancin ka kasance a cikin talakawan Jigawa a yanzu, duba da irin ibtila’in da suke ciki yanzu.

Mai girma gwmna, wasu kaukan fa sun ta shi ba suma san ina za su dosa ba.

Mai Girma Gwamna, mutane fa dewa sun mutu sanadiyar kifewa a kwalekwale don neman tsira.

Mai Girma Gwamna, dubban gonaki fa ruwa ya shanye su, a yanzu fa mutane ta rai a ke bata gona ba.

Mai Girma Gwamna ya kamata ka yanke hutu, kazo kaga halin da mutanen da Allah ya baka amana suke.

YAWAN AMABALIYAR RUWA: Shin Lokacin Amfani da Shawarar Kwararrun Majalisar Dinkin Duniya Baiyi ba na Canja wa Hadejia Matsuguni?

Koda yake, dama kamar yadda tarihi ya nuna an kafa Hadejia ne, a cikin Tafkin Chadi, wurare irin su Hadejia na cikin yankin tafkin Chadi da ya kafe.

Inda za a ce Tafkin Chadi zai koma yadda ya ke a baya da tabbas ba za a samu garuruwa irin su Hadejia, Birniwa, Kiri Kasmma da dubban kauyukan su ba.

Kusan a wannan shekarun da duniya baki daya take fama da matsalar dumamar yanayi da chanjin yanayi, yankin Hadejia ba a barshi a baya ba wajen fuskantar wannan matsalar.

Kusan a yanzu duk lokacin da a ka samu masifar ambaliyar ruwa, ana asarar rayuka masu yawa, ga asarar gonaki da gidaje da kuma dukiya mai tarun yawa.

Abin mamaki kullun barazanar ambaliyar ruwannan karuwa ta ke yi, haw hawa take yi, ta bana tafi ta bara.

A shekara ta 2020 a tskanin watan Augusta zuwa October, ambaliyar ruwa ba karamar barna ta yi ba, kama daga asarar rayuka da dukiyoyi, wannan ambaliya har tayi barazanar tada Birnin Hadejia.

Majalissar Dinkin Duniya a binciken ta karkashin Group on Earth Observation (GEO), “sakamakom duba na tauraron Dan Adam a kan chanjin yanayi, alkaluma sun nuna cewa, a nan da shekaru biyu masu zuwa a kwai yiyuwar samun gaftarewar kasa a garuruwan Auyo, Birniwa da Hadejia”.

Kamar yadda daya daga cikin wakilan Majalissar Dinkin Duniyar a fannin Chanjin Yanayi Mr. Nura Jibo ya fada kamar a shekara ta 2020 “…matsalar Hadejia da ban take, ita Hadejia ta fado ne a kasan Hadejia Jama’are River Basin da kuma Kwamadugu Wetland, da ma garin (Hadejia) ya na kan hanyoyin da ruwa ya ke kangarawa zuwa Lake Chard” ya kara da cewa “babu wata dabara da ta ragewa mutanen wannan yaki, face tunanin chanja matsagunni”

Duk da kasancewar akwai shawarwari da aka bada, musamman mutanen wannan yankin a kan su yawaita dasa bishiyoyi, amma kokarin a wannan fannin yayi karanchi.

A wannan shekarar ma fa, barazanar wannan ambaliyar tafi ta wadda ta gabata, domin tun kafin a ce ruwan ya gama zuwa, kauyuka da dama sun tashi, a wasu wuraren an samu asarar rayuka, gonaki da dama ruwa ya shanye su, dubban mutane sun bar gidajen su, a wannan karon hatta makarantun gwamanti ma ruwa ya ci su.

Lokaci yayi fa, da masu fada a ji da hukumomin gwamnati ya kamata su sake bibiyar wannan ruhoton don yin abin da ya kamata.

Mutanen Hadejia ya kamata ku soma yin tunanin yin taswirar sabon birnin Hadejia a arewacin Hadejia, dama an ce turawan Ingila da suka zo sun bada wannan shawara.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaAmbaliyaBadaruHadejiaHausaJigawaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

GUMURZUN 2023: Atiku ya tattago Janar Bamaiyi, Kenneth Minima da Janar Agwai taya shi fafatawar sa ta ƙarshe

Next Post

Dalilin kafa kungiyar wayar da kan kiristoci kan halascin auren fiye da mace ɗaya – Fasto Lotanna

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Church Cross

Dalilin kafa kungiyar wayar da kan kiristoci kan halascin auren fiye da mace ɗaya - Fasto Lotanna

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.