AMBALIYAR RUWA: Karamar Hukumar Hadejia na buƙatar agajin gaggawa
Ya zama dole, al'umar Najeriya da hukumomi su waiwayi yankin Hadejia da mutanen yankin domin kawo musu ɗauki na musamman.
Ya zama dole, al'umar Najeriya da hukumomi su waiwayi yankin Hadejia da mutanen yankin domin kawo musu ɗauki na musamman.
Mai Girma Gwamna, a yau jihar Jigawa tana fuskantar masifa ta ambaliyar ruwa wanda ba taba fuskanta ba a wannan ...
A lokacin mulkin mallaka Hadejia ta kasance Lardi wadda Larduna irin su Katagun wato Azare, Gumel, Kazaure duka suna karkashin ...
Duk da cewa bada takara ko yin takara ba shine yin gwamna ba. Amma tabbas alama ce da kuma tirba ...
Badaru ya fadi haka ne a taron karrama shi da kungiyar 'Hadejia Ina Mafita' ta yi ranar Litini a garin ...
Hajiya Ummah daya daga cikin matar marigayi Danjani Hadejia ta rasu ne a asibitin Babban Birnin tarayya dake a Abuja.
A kasafin kuɗin shekarar 2019, an ware kuɗin fiye da Naira Biliyan Ɗaya da Miliyan Ɗari Biyar domin ginin asibitoci ...
Adam ya ce wata rana Haruna ya lallabi yarinyar zuwa shagon sa inda a nan ne yi yi lalata da ...
Sarkin yabi duk ka'idojin da ake bi kafin ayi masa rigakafin, inji Talaki.
Gwamnati ta yi haka ne domin ganin ta hana yin bahaya a waje a jihar.