Badaru ya gamu da fushin mutanen Gumel a ‘ Sallar Gani’ an gurza masa rashin mutunci, ana yi masa ihun ‘ Ba mu yi, Ba mu so’
Akalla nutane 200 ne suka rasu a sanadiyar ambaliyar da mamaye yankunan jihar, sannan dubban mutane sun rasa muhallin su.
Akalla nutane 200 ne suka rasu a sanadiyar ambaliyar da mamaye yankunan jihar, sannan dubban mutane sun rasa muhallin su.
Dubban 'yan jihar waɗanda ambaliyar ta shafa na zaune a sansanonin masu gudun hijira, yayin da aka kulle makarantu a ...
Mai Girma Gwamna, a yau jihar Jigawa tana fuskantar masifa ta ambaliyar ruwa wanda ba taba fuskanta ba a wannan ...
Mustapha Lamiɗo ya ce kamata ya yi Badaru ya je ya yi masu jaje da ta'aziyya, ba wai kawai ya ...
Jam'iyyar APC mai mulki ta fara aikin tantance 'yan takarar shugaban ƙasa, bayan tsaiko na makonni biyu da aka samu.
Dan majalisan da ke wakiltar Kazaure/Roni/Yankwashi/Gwiwa a majalisar Tarayya, Gudaji Kazaure ya bayyana cewa da gangar aka murɗe masa zaɓe ...
Duk da cewa shi gwamna Badaru akwai ɗan takarar da yake so sauran ƴan takara sun ce ba su amince ...
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya bayyana cewa ba zai iya tsayawa takarar shugaban ƙasa shi da Rotimi Amaechi a ...
Wannan batu da alkar wasu gwmnonin APC da Janathon, a bisa nazari na siyasa kan iya yin kamantacceniya da gaskiya
Da yake tattaunawa da ƴan jarida a ofishin jam'iyyar a Abuja bayan rantsar da shugabannin jam'iyyar na jihohi da yayi