• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari ya yi ragaraga da Najeriya, ya jefa ‘yan kasa cikin halin ha’ulai ko ta ko ina ba sauki – Kukah

    2023: Takarar ‘Muslim-Muslim’ rashin adalci ne, ƙara rura ƙiyayya da ƙara nesanta haɗin kan ‘yan Najeriya ne -Hassan Kukah

    BA GUDU BA JA DA BAYA: PDP na gudana a jini na, ko na faɗi zaben fidda ɗan takara, ita zan yi – Wike

    KAƊA HANTAR PDP: Wike ya gayyaci Gbajabiamila da Gwamnan Legas buɗe ayyukan taya jiha, bai gayyaci ‘yan PDP ba

    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Mutum 18 da suka taya Janar Abacha wafce biliyoyin $daloli daga Najeriya suka killace a bankunan kasashen waje

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 13, 2022
in Rahotanni
0
Mutum 18 da suka taya Janar Abacha wafce biliyoyin $daloli daga Najeriya suka killace a bankunan kasashen waje

A sabuwar binciken kwakwaf da ya bayyana an bankado jerin sunayen wasu gaggan ‘yan Najeriya dake da hannu dumudumu wajen taya tsohon shugaban Najeriya, Janar Sani Abacha harkallar biliyoyin daloli daga asusun gwamnatin Najeriya suka kimshe su a bankunan kasashen waje.

A watan Mayu an abnkado wasu tarin kudade har Dala miliyan $23.5 wanda a ka jibgesu a asusun kasdar Birtaniya da sunan tsohon janar din.

PREMIUM TIMES ta samu sahihan bayanai da takardu dake nuna yadda wasu ‘yan Najeriya suka taya shugaban mulkin sojan watandar kudaden kasa sannan da kimshe su a Asusun bankunan kasashen turai da na Amurka ta hanyar yaudara, yankan baya da zuka kudaden kwangilolin karya don wafce biliyoyin naira da dala da jida su a awadanan asusu.

Kamar yadda aka gani a wasu takardun bincike da suka nuna yadda tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Ismaila Gwarzo a wancan lokaci ya kirkiro wasu dalilai na karya, wanda ya sa aka zaftare akalla dala biliyan $2 wai don yin wasu ayyukan samar da tsaro na gaggawa. Haka dai babu aikin taro ballantan na sisi, aka yaudari Najeriya karkashin Gwamnan babban bankin kasa a wancan lokacin Paul Ogwuma Abacha da Gwarzo suka wafce wadannan kudade suka kama gaban su. Kamar yadda gwamnatin Amurka ta fitar.

Maimakon a yi amfani da kudin wajen ayyukan samar da tsaro kamar yadda akanuna hakan ne dalilin cire su sai kawai wasu daga cikin makarraban Abacha da suka hada da babban dan sa Mohammed Abacha da Gwamnan Kebbi, Abubakar Bagudu suka karkatar da kudin suka jibge su a Asusun bankunan waje.

Daga 1998 zuwa yanzu, an kwato sama da dala biliyan $3.6 daga kasashen waje na wasu daga cikin kudaden da Abacha yayi harkallarsu a lokacin yana shugaban Najeriya.

SUNAYE

1 – Gabriel Katri:Katri dan asalin kasar Swss-Isreali kuma kwararren ma’aikacin banki wanda yake harkallar hadadar shige da ficen kudade wa shugabannin kasashen Afrika da na kasashen Larabawa. kotu ta taba daure shi bayan kamashi da laifin harklallar kudade.

2 – Gilbert Chagoury

3 – David Umaru – Shine mai baiwa Abacha da iyalan sa shawara kan harkokin shari’a

3. Abubakar Bagudu – Gwamnan jihar Kebbi, kuma shine gogarman da kusan a kowani lokaci aka bankado harkallar Abacha sai an ga da hannun sa dumudumu a ciki. ko a wajen jigilar kudaden ko kuma kimshe a asusun bankunan kasashen waje.

5. Danilo Djuroiv

6. Ahmadu Daura

7: Mark Risser

8. Jean-Pierre Decker

9. Richard Granier-Deffere

10. Raj Arjandas Bhojwani

11. Anthony Ani

12. Ismaila Gwarzo

13. Dan Etete

14. Buba Marwa

15. Paul Ogwuma

16. Mohammed Abacha

17. Abba Abacha

18. Maryam Abacha

Tags: AbachaAbujaAmurkaGwarzoHausaMaryamNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Rashin hoɓɓasan Buhari na yi wa zaɓen 2023 barazana, daidai lokacin da Kwamishinonin Zaɓe na jihohi 20 ke yin murabus

Next Post

ƊAN TAKARA MUSULMI, MATAIMAKI MUSULMI: Ka iya wa bakin ka tunda wuri- Gargaɗin Ganduje ga Babachir

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • WASIƘAR EL-RUFAI GA BUHARI: Boko Haram sun kamo hanyar datse Arewa maso Yamma daga samun wutar lantarki
  • Ƴan ta’adda basu da Alkawari, sai da muka sakan musa ƴaƴa da mata sai suka canja baki – Buhari
  • MUSLIM/MUSLIM: Lalong ya roki gafarar Kiristoci kan ambaton sunan Paparoma da yayi a jawabin sa
  • BA TA FASHE BA TA ƁALGACE: Ban garzaya kotu ba, sharrin makusantan Atiku ne, kuma su za su hana shi yin nasara a 2023 -Wike
  • MATSALOLIN NOMA A ƘASAR NAN: Ana asarar naira tiriliyan 3.5 duk shekara bayan kammala girɓin kayan gona -Ministan Gona

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.