Rashawa da sakwarkwacewar sashen shari’a su ke ruruta sojoji, SSS da ‘yan sanda ke cin mutuncin jama’a a Najeriya -Gwamnatin Amurka
Duk da cewa 'yan sanda, sojoji da SSS su na a ƙarƙashin mulkin farar hula ne, amma su kan wuce-gona-da-iri ...
Duk da cewa 'yan sanda, sojoji da SSS su na a ƙarƙashin mulkin farar hula ne, amma su kan wuce-gona-da-iri ...
Hade da haka, BBC ta yi watsi da wani labarin makamancin wanann wanda shi ma aka danganta da wannan takardar.
Dangote ya ƙara da cewa a nan gaba tilas sai farashin takin zamani, alkama, masara da wasu kayan abinci ya ...
Bisa tsarin dokar Najeriya, Babbar Kotun Tarayya ke bada odar a tura mutumin da wata ƙasa ke tuhuma zuwa ƙasar ...
A ranar Litinin lalacewar darajar Naira ta kai ga ana sayar da Dala 1 Naira 532, zubewar darajar da naira ...
Shafin N-Power ya sake tabbatar da sahihancin labarin inda shafin ya bayyana cewa duk wadanda su ka ga sunayensu
Wannan bayanin na ƙunshe ne a cikin wani bayani da Ma'aikatar Shari'a ta Amurka ta bayyana a cikin shafin ta ...
Mai taimakawa gwamnan jihar Bala Mohammed kan lamuran bangarorin da dama Alhaji Isa Sale ya sanar da haka ranar Alhamis.
A cikin wasiƙar sun yi ƙorafi da kuma nuna damuwa dangane da tashe-tashen hankulan da ake fama da su a ...
Zargin da tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya yi ba gaskiya ba ne. Tiwita ba ta cire shafin Muhammadu Buhari ...