Mutum 18 da suka taya Janar Abacha wafce biliyoyin $daloli daga Najeriya suka killace a bankunan kasashen waje
A watan Mayu an abnkado wasu tarin kudade har Dala miliyan $23.5 wanda a ka jibgesu a asusun kasdar Birtaniya ...
A watan Mayu an abnkado wasu tarin kudade har Dala miliyan $23.5 wanda a ka jibgesu a asusun kasdar Birtaniya ...
Zainab ta rasu ranar Alhamis, kamar yadda jarumi Ali Nuhu ya bayyana a shafinsa ta Instagram.
Ta kara da cewa ana aika wa majalisa da kwafe-kwafen bayanan da ke tattare da duk bayanan da ake bukata ...
Tun a wancan lokaci mutane da dama suka rika yin tir da wannan abu da suka ga wanda ya sami ...
Maryam Sanda, matar da aka yanke wa hukuncin kisa sanadiyyar samun ta da laifin kashe mijinta, ta hanyar caccaka masa ...
Za a ci gaba da shari’ar ne ranar 3 ga watan Maris.
Maryam ta zargi Deezell wand tsohon saurayinta ne kamar yadda ta bayyana sannan ta ce lallai za ta garzaya koto ...
I dan ya kai ga in garzaya kotu ne zan garzaya domin ban san abinda ake fadi ba. Ban taba ...
Yanzu sai Maryam na da damar daukaka kara cikin kwanaki 90 daga ranar da aka yanke mata wancan hukunci.
Na sani cewa Maryam Sanda ko da gangar ta kashe mijin ta, ko bisa kuskure ne, nasan tana cikin mai ...