RAHOTON MUSAMMAN: Atiku Bagudu Da Mohammed Abacha: Manyan ‘Yan Kamashon Da Su Ka Taya Abacha Lodi Da Jigilar Dala Miliyan 23 Ɗin Da Gwamnatin Birtaniya Ta Ƙwato Kwanan nan
An rubuta sunayen Atiku Bagudu, matar sa, 'ya'yan sa bakwai da ɗan'uwan sa Ibrahim a matsayin masu haƙƙi kan dukiyar.