Atiku ya yaba wa Farfesa Gwarzo kan samun lasisin kafa sabbin jami’o’i biyu da ya samu daga NUC
Farfesa Gwarzo ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban ilimi a Najeriya da ma Nahiyar Afrika.
Farfesa Gwarzo ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban ilimi a Najeriya da ma Nahiyar Afrika.
Baya ga jami'ar Maryam Abacha dake Kano, farfesa Gwarzo ya kafa sabbin jami'o'i biyu, ɗaya a Kaduna, ɗaya a Abuja.
Farfesa Gwarzo ya ya mika wa Sanda mukullen wannan gida a wata gajeruwar biki wanda aka yi a ofishinsa ranar ...
Kafin waɗannan jami'o'i biyu, farfesa Gwarzo ya kafa jami'ar Maryam Abacha, dake Kano da kuma wacce ta ke Maraɗi, Jamhuriyar ...
Jama'a sun zaɓe ka, fatan mu shine Allah ya baka ikon cika alkawuran da ka dauka duka, Allah ya yi ...
A jawabin godiya da yayi, Alhaji Dantata ya mika godiyar sa Farfesa Gwarzo saboda karrama shi da jami'ar ta yi.
Hajiya Bintou ta rasu a wani asibiti a kasar Faransa bayar fama da ta yi da ƴar gajeruwar rashin lafiya.
Tun bayan da aka kafa ta, sannan aka wanke sabbin dalibai jami'ar ta ke samun yabo daga ciki da wajen ...
Ni ba ɗan siyasa bane, mun karrama Atiku saboda irin gudunmawar da ya baiwa ilimi a kasar nan ne musamman ...
A lokacin da yake jawabi bayan kaddamar da ginin, Farfesa Gwarzo ta ce " Tun a lokacin da Pantami ya ...