• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Yadda cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko a jihar Sokoto suka ragwargwabe marasa lafiya na ta mutuwa saboda rashin kula

Aisha YusufubyAisha Yusufu
March 21, 2022
in Kiwon Lafiya
0
Yadda cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko a jihar Sokoto suka ragwargwabe marasa lafiya na ta  mutuwa saboda rashin kula

Idan ba a manta ba a shekarar 2017 shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi ikirarin cewa gwamnatin sa za ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya 10,000 a fadin kasar nan.

Kamar yadda ya fadi za ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko uku a kowace jiha da Abuja kenan.

Gwamnati ta ce za ta iya gyara cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko 109 a kasar nan saboda karancin kudi.

A watan Disembar 2017 gwamnati ta bude asusun naira biliyan 28 domin inganta cibiyoyin kiwon lafiya a kasar nan.

A lokacin tsohon Minista Isaac Adewole ya ce za a fara aiki da kudin asusun a shekarar 2018.

A watan Disembar 2018 shugaban hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya ta ƙasa NPHCDA Faisal Shu’aib ya ce gwamnati ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko guda 4,000 a kasar nan.

Wakiliyar PREMIUM TIMES ta samu sunayen cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko guda 109 da gwamnati ta zaba domin ta gyara saboda lalacewa da suka yi.

An ziyarci wasu daga cikin cibiyoyin kiwon lafiyan da gwamnati ta ce ta gyara a jihohin Borno, Nasarawa, Ebonyi, Ondo, Kano, Benue, Niger da Kaduna inda ta ga babu gyarar da aka yi a asibitocin.

Cibiyar kiwon lafiya na matakin farko dake Katanmi a jihar Sokoto

Wakiliyar PREMIUM TIMES ta ce ta ziyarci cibiyar kiwon lafiya a matakin farko dake Katanmi a watan Satumba 2021 inda ta iske tarin ruwa kaman rafi a kofar shiga asibitin.

Da kyar wakiliyar ta samu shiga asibitin saboda lokacin damina ne sannan babu hanya mai kyau.

Cibiyar lafiya dake Katanmi na fama da matsalolin da suka hada da karancin ma’aikata, karancin kayan aiki, karancin katifu da gadaje.

Sannan kuma akwai matsalar kwantar da marasa lafiya, rashin ruwa, rashin wutan lantarki, rashin janareta, rashin motan dauka marasa lafiya da dai sauran su.

Da yake tattaunawa da PREMIUM TIMES shugaban asibitin Mohammed Mohammed ya ce kungiyar kananan hukumomin ta Najeriya ALGON ta gina cibiyar lafiyan a shekarar 1999 sannan a lokacin mulkin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan aka gyara asibitin.

Mohammed ya ce tun daga wannan lokacin asibitin ba ta sake samun gyara ba duk da alkawarin gyara dagwamnatin Buhari ta rika yi.

Ya ce a shekarar 2012 kungiyar ALGON ta siyo janareta wa asibitin amma tun da janaretan ya lalace a 2016 asibitin take cikin duhu da rashin ruwan fanfo.

Shugaba mai kula da sashen haihuwa Mariam Umar ta ce zazzabin cizon sauro kawai na yin ajalin mata masu ciki akalla 25 duk shekara a kauyen.

Ta ce mata masu ciki na yawan kamuwa da zazzabin cizon sauro wanda ke cutar da lafiyar su musamman wajen haihuwa.

Daga nan wani ma’aikacin asibitin Buhari Mohammed ya koka da yadda mutane ke yawan kamuwa da cutar amai da gudawa a kauyen.

Mohammed ya ce duk shekara cutar ta na yin ajalin mutane da dama a kauyen.

Ya ce hakan na da nasaba da rashin samun tsaftacen ruwa da yadda mutane ke gina rijiya kusa da dakin bahaya.

Cibiyar lafiya dake Dange Shuni

Shugaban cibiyar lafiya na matakin farko dake Dange Shuni Mustapha Alkali ya ce hukumar NPHCDA ce ta gina asibitin a shekarar 2007 a karamar hukumar Dange Shuni sannan aka gyara asibitin a shekarar 2018.

Asibitin na fama da matsalolin da suka hada da rashin ingantacen wurin aiki, rashin kayan aiki, rashin isassun ma’aikata, rashin biyan ma’aikata albashi da dai sauran su.

Alkali ya ce zaman su a asibitin na jefa rayuwar ma’aikata da marasa lafiya cikin hadari saboda yadda ginin asibitin ke rushewa.

Ya ce zuwa yanzu ssibitin bata da dakin kwantar da maza da dakin yi wa mata awo saboda duk sun fadi.

Bayan haka Alkali ya ce asibitin na fama da karancin ma’aikata.

Sakataren hukumar cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko na jihar Sokoto PHCDA Adamu Romo ya ce hakkin ma’aikatar kiwon lafiya ta jiha ne ta gyara cibiyoyin kiwon lafiyan da ke kauyuka a jihohi.

Tags: AbujaHausaKiwon LafiyaLabaraiNewsPREMIUM TIMESSokotoTambuwal
Previous Post

Amurka ta tallafawa Najeriya da maganin kanjamau miliyan 1.7

Next Post

KALUBALE: Duk bokan dake iya canja mutum ya zama doya ko mage, ga damar samun naira miliyan 2.5 nan take

Aisha Yusufu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina
  • HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125
  • KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu
  • DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad
  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.