KIWON LAFIYA: Gwamnatin Tarayya za ta kafa Cibiyar Karɓar Gudummawar Jini a ƙananan hukumomi 774
Kakakin Yaɗa Labaran Cibiyar Tattara Jini ta Ƙasa (NBSA), Abdullahi Haruna ne ya fitar da wannan sanarwa a ranar Asabar, ...
Kakakin Yaɗa Labaran Cibiyar Tattara Jini ta Ƙasa (NBSA), Abdullahi Haruna ne ya fitar da wannan sanarwa a ranar Asabar, ...
Hamshaƙin attajirin nan na Amurka, Bill Gates ya ce ba a karɓar haraji yadda ya kamata a Najeriya.
Mataimakin shugaban kasar ya amince da kalubale a bangaren kiwon lafiya, wadanda suka hada da hauhawar farashin magungun
Ya lissafo wasu daga cikin nasarorin da asibitin ya samu duk kuwa da irin halin ƙarancin ma'aikata da yake fuskanta.
Daga watan Janairu zuwa Agustan 2024 cutar ta bullo a kananan hukumomi 247 dake jihohi 36 a kasar nan.
Ya ce a dalilin haka an samu karin kashi 15% wajen yi wa yara kanana allurar rigakafi da awon da ...
Ba za mu hana duk mai don ficewa zuwa wata ƙasa tafiya ba. Mun san idan ma sun tafi, ai ...
Amma kuma cutar ta maleriya na shafar manya, inda hakan ke haddasa samun kuɗin shiga ga iyalin mamaci da kuma ...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen kula da masu fama da ciwon ƙoda kyauta a faɗin jihar.
Ya ce gwamnati za ta soke jerin sunayen kamfanonin da ke da hannu wajen shigo da wadannan kayayyaki domin hana ...