KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI:Ƴan siyasan mu sun yi shiru tsit, kowa na tsoron ya fito ya fadi gaskiya – Tilde
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta bayyana cewa ta yi kama wasu mutum biyu da ake zargi hannu wajen kisan ...
Omotosho ya xe hasalallun matasa sun cinna wa wasu cocina wuta sannan kuma sun babbake wata mota ɗaya da ke ...
Sanarwar da aka fitar daga Sarkin Musulmi tun a ranar Juma'a dai ta fusata Musulmi da dama.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya saka ta baci a jihar Sokoto
Ita dai Deborah ta fusata ne wai don wasu ɗalibai sun saka abubuwan addini a cikin guruf din WhatsApp din ...
Kwamishinan Ilimin Jihar Sokoto Isah Galadanci ya ce gwamna ya umarci ma'aikatar ta gudadar da bincike akai cikin gaggawa.
Ganin cewa Amaechi ya fito ne daga yankin Kudu maso Gabas, ana hasashen cewa idan Amaechi ya yi nasarar lashe ...
Shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan ne ya karanta wasikar sauya sheka da Sanata Danbaba yayi a zauren majalisar.
Duk da haka kwamishinan ya ce gwamnati ta aika da jami'an lafiya domin gudanar da bincike a wuraren da suka ...