‘Yan adawa ba su san ma inda suka sa gaba ba – Martanin APC ga Tambuwal
A shekarar 2018, Tambuwal ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP, yana mai ayyana ta da “matattarar ‘yan cin hanci”.
A shekarar 2018, Tambuwal ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar PDP, yana mai ayyana ta da “matattarar ‘yan cin hanci”.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar ya ce, wannan kalamai nasa na cikin jawabi da ya fitar a shafinsa na X ...
Tambuwal na daga cikin manyan shugabannin adawa da ke jagorantar hadakar ADC wacce ke neman kada shugaban kasa Bola Tinubu ...
A cewar rahoton ‘yan sandan, ya aikata waɗancan laifuka ne tun a watan Yuli, inda ya wallafa bidiyon matar gwamnan, ...
An zabi Oyewunmi Olalere daga jihar Osun a matsayin mataimakin shugaban marasa rinjaye, sai kuma Darlington Nwokeocha daga jihar Abia
Tambuwal ya samu ƙuri'u 100,860, inda ya kayar da Ibrahim Ɗanbaba, wanda shi kai na APC mai ƙuri'a 95,884.
Wasu bayanai sun nuna cewa ita ma NNPP ta na rabon taliya, to amma dai wakilin mu bai tabbatar da ...
Wabara ya ce kwamitin ta yanke wannan shawara ce saboda akao karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a jam'iyyar ...
Sanarwar ta fito ne daga bakin ɗaya daga cikin zaratan Wike, kuma tsohon Mataimakin Shugaban Jam'iyyar PDP na Ƙasa, Olabode ...
Sai dai kuma wanda ya fi jan hankalin 'yan Najeriya shi ne Daftarin Ceto Tattalin Arzikin Najeriya (Economic Stimulus Fund).