• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

WASIKAR NEMAN SULHU: Ya tabbata gogarman ‘yan bindiga Bello Turji ya karaya

Abubakar MaishanubyAbubakar Maishanu
December 20, 2021
in Manyan Labarai
0
Tir da waƙar da aka yi wa gogarman ƴan bindiga Bello Turji

Bello Turji

Gogarman ‘yan Bindiga, Bello Turji, a wata wasika da ya rubuta zuwa ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamna Bello Matatwalle na Jihar Zamfara da Sarkin Shikafi ya bukaci a zauna lafiya kamar Yadda ake zaman lafiya a can baya.

Turji ya bayyana cewa ana zaluntar Fulani da kuma nuna musu banbanci a harkar rayuwa ta yau da kullum.

A wasikar Turji yace kashe-kashen da ake yi na Al’umma wadanda basu ji ba basu gani ba zai zo karshe.

Yace Yan Bindiga sun kashe Yan sa Kai da Jami’an Tsaro suna kuma dauki mutane domin karbar kudin fansa, yace insha’Allahu za’a kawo karshen shi da yardar Allah mutukar za’a soke kungiyoyin ‘Yan Sakai zamu mika kanmu da makamanmu.

Matukar aka kawar da kabilanci da ake nuna mana (Fulani) da son rai zamu dawo mu zama abu daya kamar Yadda muke da a can baya, uwa daya uba daya (Hausa-Fulani) kuma mu yafewa juna bisa ga kaddarar Allah.

A cikin wasikar Turji yace suna “Akwai bukatar zama da sarakunan kasar Zamfara da kuma manyan malamai, idan hakan ta samu ni Muhammadu Bello Turji Kacalla nayi alkawarin harga Allah zan karbi duk Bindigogin da ake ta’addanci da su in mika su ga hukumomin Najeriya mutukar gwannatin zatayi mana adalci da kula da sauran Jama’ar kasa kuma a bar cin zarafin Fulani.

Bamu fada da gwannati, kuma ba wani kasa muke son kafawa ba, kuma ba mulki muke nema ba, ba wata kungiya muke son kafawa ba. Abubuwan da ake yiwa Fulani a kasar nan, na cin zarafin Fulani da nuna musu banbanci ko a cikin kasuwanni da kuma cikin Garuruwa shi ya haddasa wandanan abubuwa na rashin zaman lafiya.

Kada a yaudaremu, kuma kada a yi mana zagon kasa, muyi don Allah, kuma don kasarmu ta zauna lafiya kamar yadda muke a can baya. Kowa ya tsaya a wurinsa mu bar jami’an tsaro suyi aikinsu yadda suka saba a kuma hukunta mai laifi ba tare da nuna wani banbanci ba. Insha Allahu baza’a sake ganin bindiga ba sai ga jami’an tsaro kamar yadda aka saba gani.

Abu na karshe a hada sarakuna da malaman addinin Musulumci kuma muna bukatar ganin Sheikh Ahmad Gumi wajen zaman da za’a yi na kawo karshen wannan ta’addanci domin shi muka sani domin ya taba kawo mana ziyara.

Kuma Sheikh Gumi yayi mana wa’azi, kuma yanzu munga amfanin wa’azin don haka muna son kasarmu ta zauna lafiya da yardar Allah.

Dalilin rubuta wasika

Murtala Rufa’i, masanin tarihi a jami’ar Usman Danfodiyo dake Sokoto, ya shaidawa PREMIUM TIMES cewa Turji ya rubuta wasikar ne saboda wasu dalilai guda biyu.

Malam Rufa’i wanda shi ne marubucin litaffin nan mai suna ‘Ni Dan Bindiga ne’ (Iam a Bandit) yace Turji ya fuskanci bore daga wasu Yan Bindiga bayan kone matafiya a cikin motar bas a Karamar Hukumar Sabon Birni dake Sokoto.

Wasu daga cikin shugabanin Yan Bindigar basu ji dadin matakin da Turji ya dauka ba wajen kone matafiya da yayi ba, sun bayyana hakan ne wajen taro da sukayi a ranar 13 ga watan Disamba inda suka nunawa Turji kuskurensa, cewar Malam Rufa’i.

Malamin yace a taron da akayi, Turji ya amince cewa matakin da ya dauka yayi kuskure.

Wasikar kamar wata hanya ce ta neman mafita daga abinda yayi wanda abokansa na ta’adanci basu ji dadi ba. Kuma ya samu labarin cewa sojoji suna shirin kawo masa hari, cewar Malam Rufa’i.

Tags: AbujaBello TurjiGumiHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSokoto
Previous Post

Ku dauki dangana tunda kotu ta wancakalar da ku – Ganduje ga Abbas da sauran ‘yan APCn bangaren sa

Next Post

Yadda naira miliyan 113.2 su ka yi fukafuki su ka tashi sama a Ma’aikatar Shari’a -Rahoton Masu Bincike

Abubakar Maishanu

Abubakar Maishanu

Next Post
Malami and Buhari

Yadda naira miliyan 113.2 su ka yi fukafuki su ka tashi sama a Ma'aikatar Shari'a -Rahoton Masu Bincike

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: NAJERIYA@63: Lokacin Tashin Babban Yaya Tsaye Ya Yi, Ko Kuma Ya Dawwama A Girman Kwabo
  • Diezani ta bayyana a kotun Birtaniya, bayan zaman beli na tsawon shekaru takwas a birnin Landan
  • Jami’ar Jihar Chicago ta mika bayanan karatun Tinubu ga Atiku
  • CIRE TALLAFIN MAI: Ƙungiyar Kwadago ta dakatar da yajin aikin ta shirya farawa ranar Talata

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.