Gwamna Namadi ya tallafa wa matan Jigawa 1000 da tallafin naira 50,000 du fara sana’a
Ina mai tabbatar muku da cewa a zagayen shiri na gaba, za mu kara adadin waɗanda za su anfana zuwa...
Ina mai tabbatar muku da cewa a zagayen shiri na gaba, za mu kara adadin waɗanda za su anfana zuwa...
Gwamna Namadi ya yi ziyarar ne domin ya gano yadda talakawa manoma suka amfana ko akasin haka da kudin tallafin...
Dan takara ɗaya tilo wanda ya tsaya, kuma tsohon kakakin majalisar, Yusuf Zailani ya janye daga takarar kafin akai ga...
A don hakane ma ya yabawa Sarina bisa samar da wannan jami'a, yana mai cewa hakan zai cigaba da habbaka...
Umar wadda ya bayyana hakan a cikin kundi na musanman mai bayyana manufofinsa na cigaban Jihar Jigawa.
Atiku ya kai irin wannan ziyara ga Mai martaba Sarkin Dutse, Mai martaba Nuhu Muhammad-Sunusi a fadarsa da ke Dutse...
Wannan ya haifar da mummunar gibi kuma yayi tasiri ga ayyukan wakilan jaridun Nijeriya daban-daban wadanda ke aiki a jihar...
Ya ce yana aikin taimakawa mutane ne saboda gwamnatin ta Jigawa ta gaza kawowa mutanen dauki na gaggawa lokacin da...
Ya zama dole, al'umar Najeriya da hukumomi su waiwayi yankin Hadejia da mutanen yankin domin kawo musu ɗauki na musamman.
Mazauna yankin sunyi Allah wadai da irin aikin da akayiwa gadar a bara lokacin da ya karye. Titin mallakin Jihar...