Gumi: Malamin da ya shiga siyasa ya fi wanda ke yi wa ‘yan siyasa addu’a, Yayin da muhawara kan Pantami ke ƙara ƙamari
Sheikh Gumi ya bayyana hakan ne yayin da ake ci gaba da muhawara kan rawar da ya kamata malaman addini ...
Sheikh Gumi ya bayyana hakan ne yayin da ake ci gaba da muhawara kan rawar da ya kamata malaman addini ...
Ya bayyana hakan ne a yayin da yake bayani game da matakin amfani da hanyoyin lumana wajen yaƙi da ta'addanci ...
Tunda sun hanani, ni na yi Hajji na ta 2025, domin haka addini ya gindaya, cewa idan aka hana ka ...
Don haka yunƙurin da shugaban ƙasa ya yi abu ne mai kyau, amma akwai abubuwa da ya kamata a lura ...
Sai dai kuma yayin da gwamnonin Arewa da malamai suke nuna rashin amincewarsu ga wannan Doka kalaman Guma ya sha ...
Garuruwa kamar su Zurmi, Moriki, Anka da sauransu, sun zama kusan ƙarƙashin ƴan bindiga nutanen yanin ke rayuwa.
Alhajin Mai suna, Muhammad Na-Allah, ya mika wadannan kudade a hannun shugaban hukumar Alhazan Najeriyar, Jalal Arabi, domin neman mai ...
Amma kuma hada-hadar masu zuba jari da masu fitar da kaya ƙasashen waje, an yi musayar Dala kan Naira 1,300 ...
Idris ya ƙara cewa, “Bari in faɗa maku wani abu. Kuma ina sane da cewa jami’an tsaro sun gayyace shi ...
Jiya na sha samun kiraye-kirayen wayoyi daban-daban daga abokan arziki da 'yan jarida, su na tambayar cewa jami'an tsaro sun ...