BIDIYO: Ra’ayoyin Jama’a game da shirin fara yi wa ‘yan Najeriya Rigakafin Korona

0

Wakiliyar PREMIUM TIMES HAUSA Aisha Yusufu ta zazzagaya wurare da dama domin tattaunawa da mutane da kuma sanin ra’ayoyin su game da shirin fara yi wa ‘Yan Najeriya rigakafin Korona.

Tambayar da ta yi musu shine, ko za su yarda a yi musu allurar rigakafin ko a’a.

Wasu amsoshin zai baku mamaki matuka.

Share.

game da Author