KORONA: Mutum 30 sun kamu da cutar a Najeriya a karshen mako
Daga nan sai Abuja inda mutum shida suka kamu. Jihar Kaduna ta samu Karin mutum 5 da suka kamu daga ...
Daga nan sai Abuja inda mutum shida suka kamu. Jihar Kaduna ta samu Karin mutum 5 da suka kamu daga ...
World meters ya rawaito cewa ranar Asabar mutum miliyan 500 ne suka kamu da cutar sannan cutar ta yi ajalin ...
Bayan haka Adetifa ya yi kira ga mutane da su yi amfani da shafin da aka bude a duk lokacin ...
Zuwa yanzu mutum 248,312 ne suka kamu, an sallami mutum 218,997 sannan akwai mutum 26,238 dake dauke da cuta a ...
Legas – 96,305, Abuja-27,560, Rivers-10,930, Kaduna-10,213, Filato-10,209, Oyo-10,083, Edo-7,576, Ogun-5,747, Kano-4,828, Akwa-ibom-4,566,
Sannan nan ba da dadewa ba gwamnati za ta karo ruwan maganin rigakafin har miliyan 20 na kamfanin Pfizer da ...
Zuwa yanzu mutum 243,450 ne suka kamu da cutar, an sallami mutum 215,352 da suka kamu da cutar sannan cutar ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 859 sun kara kamuwa da cutar sannan mutum 2 ...
Cin ‘ya’yan itatuwa: Kafin a ci ‘ya’yan itatuwa ko kuma ganye a rika wanke su sosai. Hakan na kau da ...
A ranar Asabar Premium Times ta buga labarin cewa wasu hadiman Buhari da ke aiki a Fadar Shugaban Ƙasa sun ...