Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta ...
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta ...
Wasu da suka zanta da wannan karida sun ce ginin ya rufta a kan masallata ne a lokacin sallar la'asar.
Wani mazaunin kauyen Tanimu Haske ya ce ga dukan alamu maharan sun zo musamman domin su kashe Ardo da ‘ya’yan ...
Haka kuma bandir daga n naira 500, naira dubd saba'in, sai kuma bandir din naira 1000, naira dubu ɗari da ...
Domin taya kiristoci murnar zagayowar ranar Kirsimeti Kungiyar Shi'a a Zariya sun halarci wa'azin coci daka ayi ranar kirsimeti.
Yan sandan jihar Kaduna sun kama wani kasurgumin dan bindiga kuma dillalin harsasai a Zaria, jihar Kaduna.
Abdullahi ya ce hakan ya auku ne yayin da tiransifoman dake barikin ‘yan sanda a Gwargwaje ya saki wuta mai ...
A gani na farka mace ce dake taimakawa matan aure wajen kula da mijinta musmman a lokutan da ita macen ...
Bayan ya amshi buhunan albarka da sarki ya saka masa sai kuma ya dunguma zuwa wajen dattawan gari domin samun ...
REMIUM TIMES ta buga labarin yadda 'yan bindiga sun yi awaon gaba da wasu ma'aikatan karamar humar Zariya a hanyarsu ...