Ku biya ma’aikatan ku kafin Kirismeti – Buhari ga Gwamnoni

0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga gwamnonin kasar nan da su tabbata sun biya ma’aikata albashin su kafin krismati.

Ya yi wannan kira ne a fadar gwamnati da yake ganawa da gwamnonin kasar nan yau litinin.

Bayanai sun nuna cewa ma’aikata a wasu jihohi na bin bashin albashi na watanni da dama da ba a biya su ba.

Share.

game da Author