BINCIKEN HARƘALLAR ƊAUKAR MA’AIKATA: Hukumomi da Cibiyoyi da Ma’aikatu 35 sun ƙi bayyana a gaban kwamitin bincike
"Ita Shugabar Hukumar ce da kan ta, ta wakilta ni da haɗa kai da wani Shehu, wanda direba ne kuma ...
"Ita Shugabar Hukumar ce da kan ta, ta wakilta ni da haɗa kai da wani Shehu, wanda direba ne kuma ...
Tinubu wanda za a rantsar a ranar 29 Ga Mayu, ya yi wannan albishir ne a cikin saƙon da ya ...
Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ma'aikatan Najeriya abokan sa ne, kuma shi ma lebura ne kamar su.
Mun gano cewa zanga-zanga ce aka shirya domin a gurgunta jihar, amma ba wai don a gyara wani abu da ...
Zai yi wahala a tsaya ana wata ja-in-ja da wannan gaskiyar lamarin da ga shi kowa ya gani kuru-kuru babu ...
Masana fasaha za su horas da ma'aikata 50 na ma'aikatar daga nan zuwa watan Disamba.
Ma’aikatar jinkai ta bayyana cewa mutum miliyan biyar ne suka neman aikin N-Power a kasar nan.
Mohammed ya ce gwamnati ta dauki matakan da za su taimaka wajen hana yaduwar cutar a jihar.
Ya kara da cewa idan cutar ta nuna raguwa sosai, to za a kirawo ma'aikatan domin su ci gaba da ...
An canja sunan ma’aikatar ce wadda Isa Fantami ne Minista a Ma’aikatar.