RAHOTON KUNGIYOYIN KARE DIMOKRAƊIYYA: Jihohi 22 da ake hasashen ‘yan ‘fancale’ za su yi wa zaɓen 2023 ‘kancal’
Rahoton ya kasa jihohin 22 zuwa gida uku: Akwai Ƙwaƙƙwaran Hasashe, Tsaka-tsakiyar Hasashe da kuma Rasashe Mai Rauni.
Rahoton ya kasa jihohin 22 zuwa gida uku: Akwai Ƙwaƙƙwaran Hasashe, Tsaka-tsakiyar Hasashe da kuma Rasashe Mai Rauni.
Cukumurɗar dai ta samo asali ne ganin yadda ake kwasar kuɗaɗen VAT da gwamnatin tarayya ke karɓa a jihohin da ...
Koken sa ya zo kwana ɗaya bayan 'yan bindiga sun kutsa cikin Garin Gatawa a Karamar Hukumar Sabon Birni, sun ...
Ta ce tuni dama ƙarin matsalolin rashin tsaro a Arewa sun daɗa haifar da fatara, talauci da ƙuncin rayuwa a ...
Rohoton ya nuna jihohi 10 kadai sai fa Abuja ne kamfanonin zuba jari su ka albarkace su a cikin 2020.
Watannin da aka raba kuɗaɗen sun kama ne daga Janairu 2020 zuwa Yuni 2020.
Bayan haka kuma gwamna Matawalle ya ce zai zai dauki nauyin yara 200 domin karatu a wannan jami'a.
Haka yana gani ya hakura babu yadda zai yi, aka rantsar da sabuwar gwamnati.
Lar ya ce an yi kuskure wajen Sanar da adadin yawan mutanen dake dauke da cutar a jihar.
An dai kakaba dokar hana tafiye-tafiye saboda a hana yaduwar cutar Coronavirus a cikin kasa.