NEMAN DIYYAR NAIRA BILIYAN 4: El-Zakzaky da matar sa sun maka Shugaban SSS da Minista Malami kotu
Kotu ta sallame su, yayin da kotun Kaduna ta ce ba su da wani laifi, a hukuncin da ta yanke ...
Kotu ta sallame su, yayin da kotun Kaduna ta ce ba su da wani laifi, a hukuncin da ta yanke ...
Mrabure ya sanar da haka a wani takarda da kakakin mahukuntan firsin dik Kaduna Francis Enobore ya raba wa manema ...
Falana ya ce a zaman da kotun ta yi ya gabatar da shaidu guda hudu wanda a ciki akwai likitocin ...
Daya daga cikin 'ya'yan uwargidan El-Zakzaky ya yi ikirarin cewa mahaifiyar sa dake tsare ta kamu da Korona bayan gwajin ...
El-Zakzaky ya nemi dawowa Najeriya daga Indiya
Hakan kuwa na nuni da cewa har yanzu malamin na fama da wasu lalurori da ke nuna ya na jin ...
Za a dauki malamin ne wani jirgin sama da aka yi shata daga Najeriya zuwa Indiya.
'Yan shi’a sun gudanar da zanga-zanga a Abuja
Tun su na yi ba su da yawa sosai, har suka kai daruruwa, yanzu har sun sun kai dubbai, kuma ...
Me ya sa aka ki amincewa da rokon da ya yi a bar shi ya fita waje domin ya nemi ...