RANAR POLIO: Shekara uku kenan ba a sami bullowar cutar Polio a jihar Yobe ba
Ta sanar da haka ne a tattaki da akayi a Damaturu domin ranar Polio na duniya.
Ta sanar da haka ne a tattaki da akayi a Damaturu domin ranar Polio na duniya.
An kaddamar da shi a Karamar Hukumar Geidam ta jihar Yobe.
Mohammed Lamin yace jihar tayi hakan ne domin ta kara samun kudaden shiga da kuma bunkasa tattalin arzikin jihar.
Ya ce ya yi murna matuka da hadin kan da suka samu daga mazauna garuruwan.
‘‘Mun karbi kaso na farko na buhunan shinkafan sannan muna jiran gero tan 2000 wanda gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin ...
Sanata Bukar ya kara da cewa lallai zai sa a binciki wannan rashin hankali da akayi masa.
Musamman ma a cikin 2016, bai ma kai kashi 10 cikin 100 na kason da su ke samu daga lalitar ...
Hukumar ta ce za ta raba wannan tallafin ne ga manoman jihohi uku da Boko Haram ya fi yi wa ...