Kimanin gidaje 200 wadanda Boko Haram su ka kassara, su ka amfana da tallafin awaki 800 da kudade a jihar Yobe.
Babban Sakataren VSF, Sunday Ochoche ya ce tsarin ya na daga cikin shirin tallafa wa yankin Arewa maso Gabas na cikin 2017.
An kaddamar da shi a Karamar Hukumar Geidam ta jihar Yobe.