Cikin shekara 2 Sokoto ta mai da yara masu gararamba zuwa makaranta da kasha 50 bisa 100 – UNICEF
Gwaman jihar Aminu Waziri Tambuwal ya ce jihar za tayi rashin Muhuiddin ganin sabo da akayi da shi da kuma ...
Gwaman jihar Aminu Waziri Tambuwal ya ce jihar za tayi rashin Muhuiddin ganin sabo da akayi da shi da kuma ...
Ya kuma yi kira ga jam’iyyu da su tabbatar sun bada sunnan gwaninsu kafin ranar 17 ga watan Oktoba.
Baru ya ce har ila yau NNPC na nan kan bakan sa na ganin an samu danyen man fetur a ...
shugaban kasa Muhammadu Buhari na sane da wannan ziyara da za su kai, kuma ya karfafa su.
Tambuwal ya fadi haka a wata sanarwa da Kakakinsa, Imam Imam ya sanya wa hannu.
Kalgo ya ce gwamnatin jihar ta samu taimako da hadin guiwar UNICEF domin samun nasara akan hakan.
Yan Najeriya da wadansu yan kasashen Afrika ne suke karatu a Makarantar.