Gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya nada Buhari Dasuki sabon shugaban kamfanin saka Jari da kasuwanci na Jihar Sokoto.
Tambuwal ya fadi haka a wata sanarwa da Kakakinsa, Imam Imam ya sanya wa hannu.
Tambuwal yace Buhari ya kware a harkar kasuwnci da saka jari sannan ya na sa ran zai tattaro duka kwarewarsa don ganin ya bunkasa kamfanin ‘Sokoto Investment Company’, SIC.
Discussion about this post