Saraki ya karbi fom din takarar shugaban kasa
Darektan kamfen Mohammed Wakil, ne ya karba fom din a madadin Saraki.
Darektan kamfen Mohammed Wakil, ne ya karba fom din a madadin Saraki.
Ya bayyana haka ne a ganawa da ya yi da manema labarai a garin Jos, bayan ganawa da ya yi ...
Wasu sun tsallako zuwa PDP ne domin su yi takarar kujera, ba wai don suna so jam'iyyar ta ci gaba ...
Bukin wanke su Kwankwaso, Tambuwal, a PDP
Jam'yyun suna shirin ka da Buhari.
Lauyan Sule Lamido, Yakubu Ruba ne ya kalubalanci wannan tuhuma da ake yi wa tsohon gwamnan.
Sanata Ahmed Makarfi ba boyayye suna bane a siaysar Najeriya musamman a ‘yan Shekaru baya da suka gabata.
Makarfi zai fafata da irin su tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido.
Gwamna Badaru ya kuma ce yana gina dakunan kwana domin masu yi wa kasa hidima a duk kananan hukumomin jihar.
Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.