Kiris ya rage in hakura da mulkin Jigawa, da na ga irin harkallar da Sule Lamido ya yi da kudin jihar – Gwamna Badaru
Gwamna Badaru ya kuma ce yana gina dakunan kwana domin masu yi wa kasa hidima a duk kananan hukumomin jihar.
Gwamna Badaru ya kuma ce yana gina dakunan kwana domin masu yi wa kasa hidima a duk kananan hukumomin jihar.
Mustapha Lamido dai daya daga cikin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Sule Lamido ne.
Sule dan jam'iyyar PDP ne, kuma tsohon gwamna, kuma tsohon minista.
Lamido ya kai wa Wike ziyarar tayi ne da tallata kan sa.
Lamido ya kuma dora alamar tambaya a kan yadda wannan gwamnatin ke yaki da cin hanci da rashawa.
Kakakin fadar shugaban kasa Garba Shehu ya ce Sule Lamido na yin haka ne domin neman suna.
Abin da kowa ya sani dai shi ne, PDP ce ta kafa gwamnatin APC. Gwamnatin APC dai ta mu ce ...
Ku dubi irin yadda aka kafa jam’iyyar, ba daga sama a rana daya ta fado ba, sai da aka sha ...
Sanata Danladi Sankara yana daga cikin jiga-jigan 'yan PDP a jihar Jigawa.
Gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido sai yanzu Ibrahim Shekarau.