AFCON 2022: Yadda Rundunar Sadio Mane ta nutsar da rundunar Salah
Kwarewar Salah da ba ta hana su nuna wa duniya cewa lamarin yin Allah ne, ba yin su ba ne. ...
Kwarewar Salah da ba ta hana su nuna wa duniya cewa lamarin yin Allah ne, ba yin su ba ne. ...
Sugaban darikar Tijjaniya duniya, sheikh Mahi Niass, ya tabbatar wa sarki Sanusi II khalifancin darikar Tijjaniya na Najeriya baki daya.
Hukumar Kiwon Lafiya ta duniya ta bayyana cewa cutar coronavirus ta zama annoba a duniya yanzu.
Ya ce cutar coronavirus ta zama annoba a duniya, wadda a daidai lokacin da ya ke jawabi ta bulla a ...
Najeriya da kasashen Yankin Afrika ta Yamma za su fara amfani da kudi na bai daya
Senegal ta doke Sudan da ci daya mai ban haushi.
A gasar cin Kofin Duniya na shekarar 2018, babu wata kasar Afrika da ta taka rawar da ta kai ta ...
A yanzu dai duk an dawo da kasashen Afrika biyar zuwa gida, babu wadda ta haye zuwa rukuni na biyu.
Senegal ta shige gaba tun a minti na 37.