Gwamnatin jihar Barno za ta gina manyan asibitoci uku a fadin jihar
Kwaya-Bura yace gwamnati za ta gina makarantar koyon aikin likita domin samar da isassun ma’aikata a asibitocin dake jihar.
Kwaya-Bura yace gwamnati za ta gina makarantar koyon aikin likita domin samar da isassun ma’aikata a asibitocin dake jihar.
Dawabe ya ce mafi yawan ‘yan Najeriya ba su fahimci yadda ayyukan Red Cross ya ke ba.
Kira da a karfafa tsaro don kare rayukan ma’aikatan jinkai
Kakakin fadar shugaban Kasa Garba Shehu ne ya fitar da wannan sako.
Sow ya roki Gwamnatin Tarayya da kuma daidaikun jama’a su sa baki a sako ma’aikatan sa biyu da yanzu ke ...
A karshe ta ce kungiyar za ta fi bada karfi ne wurin tallafa wa mata, yara kanana da tsofafi.
Mun ki mutanen da suka sami rauni asibitin koyar wa na Jami'ar Ahmadu Abello dake Zariya.
Red Cross Society of Nigeria’ ta tallafa wa likitocin asibitocin jihar Sokoto
"Sai ni na fara zuwa wurin kafin jami'an Red Cross, aka damka min 'yan matan."